Ƙarin bayani dangane da RENEC
RENEC Update.... ___________________________ Ana cigaba da shirye shiryen bude Trading na RENEC Coin na kamfanin Remitano wanda mutane Miliyan 1 da dubu dari biyu suka yi Mining, suka tara shi akan waya a tsawon watanni 16, gyara ko correction da muka samu game da supply din da za'a sake a ranar farko (Al-Hamis mai zuwa) sune Coins guda dubu dari 148,231 ba dubu dari biyar da muka bayyana da farko ba. ~ Dalili akan haka kuwa shine, idan ka Kalli Totel Supply na RENEC zaka ga 73,227,247 million ne, a cikin su akwai 35,575,446 na Miners. ~ Bisa yadda Remitano suka tsara babu wani Coin da za'a sake wa Public, purposely saboda mutane kawai bayan na Team dana wadanda suka yi Mining toh babu wani RENEC din da za'a bayar dashi a kasuwa. ~ To bisa wannan tsarin idan ka Kalli abinda za'a bayar wa Miners kowane Sati zaka ga Coins ne guda dubu dari 148,231 rak, ta Yaya muka gano haka? Ta hanyar buga yawan abinda Miners suke dashi 35,575,446 ÷ 5 = 7,115...